Zai yiwu fassarorin su ne 1) mutane suna roƙon Allah ya kare sarki ko 2) sarki ya ci gaba da magana game da kansa a cikin mutum na uku.