ha_tn/psa/020/007.md

454 B

Waɗansu sun dogara ga karusansu wasu kuma ga dawakansu

Anan "karusai" da "dawakai" suna wakiltar sojojin sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

muna kira ga

Anan "mu" yana nufin sarki da mutanensa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-inclusive)

mu zamu tashi mu tsaya daram

Waɗannan jumlolin guda biyu ma'anarsu ɗaya ce. Duk waɗannan suna tsaye don nasara a yaƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)