419 B
419 B
Sai mu yi sowa ta farinciki saboda ka ci nasara
Anan "mu" yana nufin mutane. Za su yi murna da nasarar sarki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)
a cikin sunan Allahnmu
Anan "suna" yana wakiltar girma ko suna. AT: "don girmama Allahnmu" ko "don darajar Allahnmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zai biya dukkan roƙe-roƙenmu
"ya baku duk abin da kuka nema daga gareshi"