ha_tn/psa/020/001.md

604 B

a ranar wahala

"a lokutan wahala" ko "lokacin da kuke cikin matsala"

sunan Allah na Yakubu

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) a nan "suna" a nufin ta ƙarfin Allah. AT: "mayarfin Allah na Yakubu ya kiyaye ku" ko "Allah na Yakubu ya kiyaye ku da ikonsa" ko 2) a nan "suna" a nufin ta Allah kansa. AT: "Allah na Yakubu ya kiyaye ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya kawo maka tallafi

Ana magana akan taimakon Allah daga tsarkakakken wuri kamar Allah yana aiko da taimako. AT: "bari Yahweh ya taimake ku daga tsattsarkan wurinsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)