834 B
834 B
Ka tsare bawanka kuma daga zunubai marasa kangado
Wannan karin magana yana nuna bawa kamar ana cire shi daga zunuban da ba ya son aikatawa. AT: "Hakanan, kare bawanka daga yin" ko "Kuma, Ka tabbata cewa ban aikata ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
kada ka bari su yi mulki a kaina
An kwatanta zunubai kamar sune sarki wanda zai iya mulkin wani. AT: "Kada ku bari zunubaina su zama kamar sarki wanda yake mulkina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Ka sa maganar baƙina da tunanin zuciyata
Waɗannan maganganun da aka ɗauka tare suna bayyana duk abin da mutum ya faɗa da tunani. AT: "abubuwan da na fada da kuma abubuwan da nake tunani game da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
su zama abin karɓa a wurinka
"karɓi yarda a gabanka" ko "a faranta maka"