296 B
296 B
ta wurinsu bawanka ya sami gargaɗi
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "sun gargadi bawan ka" ť ko "su gargadi ne ga bawan ka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
akwai lada mai girma idan an yi biyayya dasu
Kalmar "su" tana nufin ƙa'idodin adalci na Yahweh.