ha_tn/psa/019/009.md

474 B

Suna da girma da daraja fiye da zinariya

Dokokin Yahweh ana maganarsu kamar ana saya da ɗanɗana. AT: "Idan da za ku iya siyan su, da sun fi zinariya daraja ... idan kun dandana su, za su fi zuma zaƙi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

fiye ma da zinariyar da aka tace

An fahimci kalmar "mai mahimmanci" from daga jumlar da ta gabata kuma ana iya maimaita ta. AT: "har ma fiye da tamani mai yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)