ha_tn/psa/019/007.md

223 B

tana ba da hikima ga masu buƙata

"waɗanda ba su da ƙwarewa" ko "waɗanda ba su koya ba"

yana kawo haske ga idanuwa

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "kawowa mutum fahimta" ko 2) "sa mutum ya zama cikin ƙoshin lafiya"