ha_tn/psa/019/004.md

595 B

jawabinsu kuma har ƙarshen duniya

Za a iya haɗa kalmomin da aka ambata cikin fassarar. AT: "maganganunsu suna zuwa ƙarshen duniya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Rana kamar ango na taƙama daga kagararsa

Marubucin yayi maganar fitowar rana kamar ango. AT: "Rana kamar angon da ke tafiya cikin farin ciki zuwa wurin amaryarsa"(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kamar ƙaƙƙarfan mutum wanda ke farinciki idan ya ƙosa ya yi tser

Wannan yana gwama rana da dan wasa don jaddada karfi da hasken rana. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)