562 B
562 B
Sammai na bayyana ɗaukakar Allah
An bayyana sammai kamar mutane ne. AT: "Sammai suna nuna" ko "Sammai suna kama da yadda suke ayyanawa"
sararin sama kuma na bayyana ayyukan hannunsa
An bayyana sararin samaniya kamar dai su malami ne. AT: "Sammai suna nuna mana aikin Allah" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)
Babu magana ko kalma da aka furta; ba a ji amonsu ba
Wadannan kalmomin suna bayyana a fili cewa ayoyi biyun farko kwatanci ne. AT: "Babu ainihin magana ko kalmomin magana; babu wanda ya ji ainihin murya da kunnuwansa"