ha_tn/psa/016/009.md

207 B

Don haka cike nake da murna; ɗaukakata na farinciki

Anan "zuciya" tana wakiltar tunanin mai magana da motsin ranshi. AT: "Saboda haka na yi murna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)