279 B
279 B
Na sa kaina a wurin Yahweh a dukkan lokuta
"Kullum ina tuna cewa Yahweh yana tare da ni"
saboda kada in girgiza daga hannun damarsa
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "babu abin da zai dauke ni daga gefensa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)