ha_tn/psa/016/005.md

468 B

kaine kaɗai na zaɓa da ƙoƙona

Anan Dauda yayi magana game da Yahweh kamar yana cikin yankin ƙasa da aka ba shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kai ne kake riƙe da rabona

"Kuna ƙaddara makomata" ko "Kuna sarrafa abin da zai faru da ni"

hakika gado mai dadi nawa ne

Anan Dauda yayi maganar albarkar Yahweh kamar dai gadon da ya samu ne. AT: "Ina murna da duk abubuwan da ya ba ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)