ha_tn/psa/016/004.md

433 B

Wahalolinsu zasu ƙaru

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: "Matsalar waɗanda ke neman wasu alloli za su ƙaru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

in furta sunayensu da leɓuna na ba

Laga sunayensu kwatanci ne na yabon su, kuma “leɓɓa” alama ce ta abin da mutum ya faɗa. AT: "ko ku yaba musu da maganata" ko "kuma ba zan yabi gumakansu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)