ha_tn/psa/016/001.md

439 B

gama na zo neman mafaka a gare ka

Maganar zuwa ga Yahweh don kariya ana magana ne da neman mafaka a gare shi. AT: "tafi zuwa gare ka don kariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kamar yadda tsarkakakkun mutane waɗanda ke a duniya

Anan "tsarkakakkun mutane" na isharar da mutanen Allah wadanda suka dogara gare shi. AT: "mutanenku da ke rayuwa a wannan ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)