ha_tn/psa/014/005.md

649 B

Sun razana

Kalmar "su" ť tana nufin waɗanda suke aikata mugunta.

gama Allah yana tare da taruwar adalai

Faɗi cewa "Allah yana tare da" waɗanda suke masu adalci yana nufin yana taimaka musu. Ana iya bayyana wannan a sarari cikin fassarar. AT: "Allah yana taimakon waɗanda suke yin adalci" ko "Allah yana taimakon waɗanda suke yin abin da ya dace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Yahweh ne mafakarsa

Wannan yana magana ne game da kariyar da Yahweh ke bayarwa kamar yana da matsuguni wanda mutum zai iya nema a cikin hadari. AT: "Yahweh kamar masauki ne na kariya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)