ha_tn/psa/014/004.md

379 B

waɗanda suka aikata laifi

Abubuwan da ke bayyane suna "mugunta" ana iya bayyana su da "munanan ayyuka." AT: "waɗanda suke aikata mugunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

waɗanda suke cin mutanena

Wannan yana nufin waɗanda suke aikata mugunta kuma suna ɓata bayin Allah kamar suna cin abinci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)