259 B
259 B
Wawa yace a cikin zuciyarsa
Wannan karin magana ne da ke nufin mutum ya ce wa kansa ko tunanin kansa. AT: "Wawa ya ce wa kansa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
Sun lalace
Kalmar "su" tana nufin duk wawayen mutane da suka ce babu Allah.