ha_tn/psa/013/005.md

453 B

na dogara ga amintaccen alƙawarinka

Cikakken sunan "aminci"ana iya fassara shi azaman sifa. AT: "Na aminta da cewa kun kasance masu aminci ga alkawarinku" ko "Na amince da ku saboda kun kasance masu aminci ga alkawarinku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zuciyata zata yi murna da cetonka

Anan "zuciyata" tana wakiltar mutum duka. AT: "Zan yi murna saboda kun cece ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)