ha_tn/psa/013/003.md

332 B

Ka dube ni ka kuma amsa mani

"Ka ba ni hankalin ka ka saurare ni"

Ka bani haske ga idanuwana

Wannan hanya ce ta neman ƙarfi. AT: "Ka sake ƙarfafa ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ko in yi barcin mutuwa

Yin “barci cikin mutuwa” na nufin mutuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)