ha_tn/psa/013/001.md

512 B

Yahweh, har sai yaushe, za ka ci gaba da mantawa da ni?

An yi wannan tambayar ne don jawo hankalin mai karatu da ƙara ƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: "Yahweh, da alama kun manta da ni!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Har yaushe ne maƙiyana zasu rika cin nasara a kaina?

Ana tambayar wannan tambaya don ƙara ƙarfafawa. Ana iya fassara shi azaman bayani. AT: "Tabbas abokan gaba na ba koyaushe za su ci ni ba!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)