707 B
707 B
rabon dukkan waɗanda suka manta da Allah
Wannan yana nufin "mugaye."
Gama ba kullum ne ake mantawa da masu buƙata ba
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah ba zai taɓa mantawa da mabukata ba" ko "Allah zai tuna da mabukata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
ko masu bege waɗanda ake zalunta zasu ɓace har abada
Ana magana da fata kamar abubuwa ne da za a iya fasa su ko lalata su. Fatan da ake lalatawa yana wakiltar abubuwan da mutane ke fata ba zai taɓa faruwa ba. AT: "kuma waɗanda ake zalunta ba za su yi fata har abada ba tare da sakamako ba" ko "kuma wata rana abin da ake zalunta ke fata zai faru" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)