ha_tn/psa/009/015.md

636 B

Al'ummai sun faɗa cikin ramin da suka haƙa

Mutane suna haƙa rami don su kama dabbobin da suka faɗa cikinsu. Anan haƙa rami yana wakiltar yin shirye-shirye don halakar da mutane. AT: "Al'ummai suna kama da mutanen da suke haƙa rami ga wasu sannan su faɗa ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tarkon da suka kafa don su buya ya kama ƙafafuwansu

Mutane suna ɓoye taru don su kama dabbobin da aka kama a cikinsu. A nan ɓoye raga yana wakiltar yin shirye-shirye don halakar da mutane. AT: "suna kama da mutanen da ke ɓoye raga kuma suna kamawa a ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)