ha_tn/psa/009/009.md

440 B

Yahweh kuma zai zama mafaka ga waɗanda ake zalunta

Ana magana akan Allah kamar yana wurin da mutane zasu iya zuwa don aminci. AT: "Yahweh kuma zai kare waɗanda aka zalunta" ko "Yahweh zai kuma ba da kariya ga waɗanda ake zalunta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Waɗanda suka san sunanka

Anan kalmomin "sunanka" suna wakiltar Allah. AT: "Waɗanda suka san ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)