ha_tn/psa/009/005.md

626 B

ka kawar da sunayensu har abada abadin

Ana maganar sa mutane a manta da su kamar share sunan su. AT: "Kun sa an manta da su kamar an goge sunansu" ko "ba wanda zai sake tuna su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

An rugurguje abokan gãba kamar kangaye

Ana maganar makiya kamar birni ne cike da gine-ginen da suka rushe. AT: "An hallaka maƙiyanmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Dukkan tunawa dasu ya ƙare

Ana iya bayyana kalmar 'ambaton' ta ƙananan kalmomin tare da kalmar "tuna". AT: "Babu wanda ya tuna su kwata-kwata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)