ha_tn/psa/009/003.md

341 B

zauna a kan kursiyinka, mai shari'ar adalci

Sarakuna suna da iko su shar'anta mutane, kuma su kan zauna a kan karagarsu lokacin da suke hukunci. Dauda yayi magana kamar Allah sarki ne na duniya. AT: "kuna yin hukunci kamar sarki wanda yake zaune a kan karagarsa, kuma ku masu adalci ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)