ha_tn/psa/009/001.md

628 B

Zan yi maka goɗiya Yahweh da dukkan zuciyata

Tunda ana magana da wannan waƙar ga Yahweh, ana iya kiran Yahweh da "ku." AT: "Yahweh, zan yi muku godiya da dukan zuciyata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

dukkan abubuwa masu ban mamaki da ka yi

Za a iya nuna kalmar "ayyukan" da kalmar aikatau ta aikata. AT: "duk abubuwan mamakin da kuka aikata" ko "duk abubuwan ban mamaki da kuka aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zan raira waƙar yabo ga sunanka

Anan sunan Allah yana wakiltar Allah. AT: "Zan raira yabo gare ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)