ha_tn/psa/005/011.md

380 B

dukkan waɗanda suka fake gare ka su yi farinciki

Ana maganar Allah kamar yana mafaka ne, wurin da za'a kiyaye mutane. AT: "Bari duk waɗanda suka je wurinku don kariya su yi murna" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waɗanda ke ƙaunar sunanka

Sunan Allah yana wakiltar shi. AT: "waɗanda suke ƙaunarku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)