ha_tn/psa/005/009.md

514 B

Gama babu gaskiya a cikin bakinsu

Gaskiya kasancewa a baki wakiltar magana da gaskiya. AT: "Ba za su taɓa faɗin gaskiya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

abubuwansu mugunta ne

Halin cikin yana wakiltar tunanin mutane da sha'awar su. AT: "tunaninsu da sha'awar su mugaye ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bari shirye-shiryensu su zama dalilin faɗuwarsu

"ƙila makircinsu ya haifar musu da masifa" ko kuma "ƙila su zama ba su da muhimmanci saboda makircinsu"