ha_tn/psa/005/007.md

590 B

ka bida ni in aikata adalcinka

Dauda yayi magana game da adalci kamar dai hanya ce kuma koyarwa tana jagoranci. Kalmomin "adalcinku" yana nufin cewa Allah mai adalci ne. AT: "ku koya mani in aikata abin da yake daidai kamar yadda kuke yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

fayyace mani hanyarka a gabana

Dauda yayi maganar adalci kamar wata hanya. Hanya madaidaiciya tana da sauƙin gani ko tafiya a kanta. AT: "nuna mani a fili yadda zan rayu a hanyar da ta dace" ko "sauƙaƙa min sauƙi in yi abin da ke daidai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)