ha_tn/psa/005/004.md

342 B

Yahweh yakan rena masu ta da hankali da mayaudaran mutane

Tunda Dauda yana magana da Allah a cikin wannan zabura, ana iya bayyana wannan jumla da kalmar "kai." AT: "Yahweh, kuna raina masu tashin hankali da mayaudara" ko "Yahweh, kuna ƙin mutanen da ke aikata mugunta da yaudarar wasu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)