355 B
355 B
Ka saurari kira na zuwa gare ka
Wannan kira ne na neman taimako. AT: "Ku saurare ni kamar yadda nake kiranku don neman taimako" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
nishe-nishena
ƙananan sauti waɗanda mutane suke yi da murya lokacin da suke wahala
zan kawo rokona gare ka
"Zan yi roƙo" ko "zan tambaye ku abin da nake buƙata"