296 B
296 B
zaku mutu ta hanyar
Wannan na iya nufin mutuwa a can, kafin mutum ya sami damar tafiya. AT: "zaku mutu nan take"
fushinsa na ɗan lokaci
Ana maganar fushin sarki kamar wuta ce da zata iya ci. AT: "lokacin da ya fusata ba zato ba tsammani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)