ha_tn/psa/002/010.md

280 B

To yanzu, ku sarakuna, ku ji gargaɗi; ku mai da hankali, ku sarakunan duniya

Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya. AT: "Don haka yanzu, ku sarakuna da shuwagabanin duniya, a gargaɗe ku kuma a gyara ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)