ha_tn/psa/002/008.md

639 B

Mahadin Zance:

Yahweh yana ci gaba da magana da sabon sarkin Isra'ila.

yankunan duniya

"ƙasashen da suke da nisa sosai"

Za ka mallake su da sandar ƙarfe

An yi magana akan cin al'ummai kamar ya fasa su, kuma ana maganar ƙarfinsa kamar sandar ƙarfe. AT: "Za ku kayar da su kwata-kwata da ƙarfinku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za ka ragargaza su su farfashe

An yi maganar al'umman da ke hallakarwa kamar za a farfashe su kamar tukunyar yumɓu. AT: za ku hallakar da su kwata-kwata kamar tukunyar yumɓu "(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])