ha_tn/psa/002/004.md

709 B

Shi wanda ke zaune a sammai

Anan zama wakiltar hukunci. Abin da ya zauna a kansa ana iya bayyana shi a sarari. AT: "yana mulki a cikin sammai" ko "yana zaune akan kursiyinsa a sama" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])

Ubangiji yana yi masu ba'a

"Ubangiji yana izgili da mutanen." Dalilin da ya sa yake musu ba'a za a iya bayyana a sarari. AT: "Ubangiji yana izgili da su saboda dabarun wautarsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da kuma hasalarsa, cewa

Bayyanar sunan "fushi" za'a iya bayyana shi a matsayin "mai tsananin fushi." AT: "zai yi fushi ya firgita su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)