ha_tn/psa/002/001.md

527 B

Meyasa al'ummai suke shirin tayarwa

Wannan yana iya nufin cewa al'ummai suna ta hayaniya da hayaniya.

don me mutane ke ƙulla shawarwarin banza

Wadannan kila makirci ne ga Allah da kuma mutanensa.

Bari mu tsaga karkiyar da suka ɗora a kanmu, kuma mu jefar da sarƙoƙinsu

Mutanen wasu ƙasashe suna magana game da Yahweh da mulkin Almasihu a kansu kamar dai ƙuƙumma da sarƙoƙi ne. AT: "Ya kamata mu 'yantar da kanmu daga ikonsu; kada mu sake su sake mulkarmu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)