ha_tn/psa/001/004.md

1.2 KiB

Mugaye ba haka suke ba

Yadda ba sa haka ana iya bayyana su a sarari. "Mugayen mutane ba su da wadata" ko "Miyagu ba sa cin nasara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suna kamar yayi wanda iska ke kwashewa

Yadda suke kamar ƙaiƙayi za a iya bayyana a sarari. AT: "amma a maimakon haka ba su da daraja kamar ƙaiƙayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ba zasu tsaya a shari'a ba

Abubuwan da ke yiwuwa ma'anar su ne 1) tsayawa a cikin shari'a alama ce ta yanke hukunci ta wurin Allah da kuma barin gabansa. AT: "ba zai ci gaba da kasancewa a gaban Allah lokacin da yake hukunta su ba" ko "dole ne ya bar gaban Allah lokacin da yake yanke musu hukunci a matsayin masu laifi" ko kuma 2) rashin tsayawa a cikin hukuncin kwatanci ne na la'antar hukuncin." AT: "za a yanke masa hukunci a hukuncin" ko "za a yanke masa hukunci lokacin da Allah ya hukunta su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ko masu zunubi su taru a wurin adalai ba

Kasancewa da Allah a matsayin adali ana magana akan tsayawa tare da ƙungiyar mutanen kirki. AT: "kuma Allah ba zai karɓi masu zunubi ba tare da mutanen kirki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)