ha_tn/psa/001/003.md

734 B
Raw Permalink Blame History

Muhimmin Bayani:

Wannan nassi yana gabatar da wani hoto mai fasali wanda ake tunanin mai adalci game da bishiyar itaciya.

Zai zama kamar itacen da aka dasa a gefen ƙorama

A cikin Littafi Mai Tsarki, ana yawan magana da mutane kamar bishiyoyi. Mutanen da ke jin daɗin shariar Yahweh za su iya yin duk abin da Allah yake so su yi kamar yadda itacen da aka dasa ta ruwa yake ba da yaya masu kyau. AT: "Zai kasance mai wadata kamar bishiya ... 'ya'yan itace a lokacinta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

wanda ya ke bada 'ya'yansa a kan kari

Lafiyayyun bishiyoyi suna ba da 'ya'yansa a kirki a lokacin da suka dace.

ya kan yi nasara a dukkan abin da ya ke yi

"Zai yi nasara a duk abin da ya yi"