ha_tn/psa/001/001.md

951 B

wanda ba ya tafiya a cikin shawarar miyagu

Ana maganar "shawarar mugaye" kamar wata hanya ce da za a bi. AT: "wanda baya bin shawarar miyagu" ko "wanda baya yin abin da miyagu ke ba shi shawara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya tsaya a hanyar masu zunubi

Anan kalmar "hanya" tana wakiltar yadda mutane suke rayuwa. Kalmar "tsayawa" tana nan a layi daya da "tafiya." AT: "ku kwaikwayi halayen mutane masu zunubi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ya zauna tare da masu ba'a

Zama tare da mutanen da suke yi wa Allah ba'a yana wakiltar haɗuwa da mutanen da suke yi wa Allah ba'a. AT: "ko shiga waɗanda suke yi wa Allah izgili" ko "ko yi wa Allah ba'a tare da wasu waɗanda suke yi masa ba'a" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yahweh

Wannan sunan Allah ne wanda ya bayyana wa mutanensa a Tsohon Alƙawari. Duba translationWord shafi game da Yahweh game da yadda za a fassara wannan.