ha_tn/pro/30/21.md

842 B

A ƙarƙashin abubuwa guda uku duniya ke girgiza, kuma a ƙarƙashin guda huɗu bata iya jurewa

Amfani da lambobi "uku" da "huɗu" a nan wataƙila na'urar waƙa ce. "Akwai wasu abubuwa da suke sa kasa ta girgiza, ba za ta iya jurewa ba. Hudu daga cikinsu su ne:"

yayin da wawa ya ƙoshi da abinci

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "wawa wanda yaci abinci ya ci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

macen da aka ƙi lokacin data yi aure

Wato, mutane sun kyamace ta kafin tayi aure; da zarar ta yi aure, za ta fi ta yadda take kafin ta yi aure. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "macen da mutanen kirki suka ƙi ta yayin da take aure" ko "mace mai banƙyama lokacin da ta yi aure" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

baiwar da kuma ta gãji uwargijiyarta

ke kula da gida