ha_tn/pro/30/18.md

402 B

Akwai abubuwa guda uku masu ban mamaki gare ni, har huɗu da ban fahimce su ba

Amfani da lambobi "uku" da "huɗu" a nan wataƙila na'urar waƙa ce. AT: "Akwai wasu abubuwa wadanda suka bani mamaki wadanda ban iya fahimta ba -- hudu daga cikinsu sune:"

a bisa kan teku

"Zuciya" tana nufin tsakiyar. AT: "a tsakiyar teku" ko "a kan tekun budewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)