ha_tn/pro/30/15.md

584 B

Matsattsaku na da 'yan mata biyu

Wannan misali ne na wani abu wanda koyaushe yake son ƙari. AT: "Kwadayi yana da 'ya'ya mata biyu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Bayar kuma bayar" suke kuka

Wata ma'ana mai yiwuwa ita ce "kuma dukansu sunaye Ka ba Ni."

Akwai abu guda uku da basu ƙoshi, guda huɗu da basu cewa, "Ya isa"

Wannan amfani da lambobin "uku" da "huɗu" tare a nan wataƙila na'urar waƙa ce. AT: "Akwai abubuwa guda huɗu waɗanda ba a taɓa gamsuwa ba, waɗanda ba sa taɓa cewa, "Ya isa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/writing-poetry)