ha_tn/pro/30/11.md

633 B

wata tsara

iri ko aji ko rukuni

mai tsarki ce a gaban idanun ta

Idanu suna wakiltar gani, kuma gani yana wakiltar tunani ko hukunci. AT: "sun ɗauki kansu tsarkakakku" ko "sun gaskanta cewa su tsarkaka ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

duk da haka basu wanku daga ƙazantarsu ba

Kalmomin "wanke" da "ƙazanta" suna maganar Allah mai gafartawa mutane waɗanda suke yin zunubi kamar yana wanke ƙazantar jiki ta mutane. Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah bai gafarta musu zunubansu ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])