968 B
968 B
Kada ka bar wofi da ƙarya su kusance ni
Mai iya yiwuwa su ne 1) "Kada ku yarda mutane su yi magana a kan ƙarya da ƙarairayi a gare ni" ko kuma 2) "Kada ku ƙyale ni in yi maganar banza da ƙarya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Kada ka ba ni ko talauci ko arziki
Marubucin yayi magana kamar "talauci" da "wadata" abubuwa ne na zahiri da wani zai iya baiwa wani. AT: "Kada ku yarda in zama talaka ko kuma mai arziki sosai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])
Gama idan na samu dayawa, ina iya ƙaurace maka in ce
Wannan yana bayanin yanayin tunanin da bai faru ba amma yana yiwuwa idan marubucin ya zama mai arziki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)
Ko idan na zama matalauci, ina iya sata har in kawo reni ga
Wannan yana bayanin yanayin tunanin da bai faru ba amma yana yiwuwa idan marubucin ya talauce. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)