ha_tn/pro/30/05.md

228 B

garkuwa ce ga duk waɗanda ke ɓuya gare shi

Kalmar “garkuwa” wani magana ce ta wani abu da ke kare mutum. AT: "yana kare waɗanda suka zo kuma ya roƙe shi ya kāre su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)