ha_tn/pro/30/04.md

588 B

Wane ne ya tattara iska cikin hannuwansa?

Marubucin yayi maganar iska kamar wani abu ne da mutum zai iya kamawa ya riƙe a hannunsa. AT: "ya kama iska a hannunsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Wane ne ya kafa iyakokin dukkan duniya?

"ya sanya iyaka ga inda duniya ta kare" ko "ya sanya iyaka a cikin iyakokin duniya"

Mene ne sunansa, kuma mene ne sunan ɗansa?

Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don umurtar mai karatu ya ba da amsa. AT: "Faɗa mini sunansa da sunan ɗansa, idan kun san su." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)