ha_tn/pro/29/25.md

476 B

wanda ya dogara ga Yahweh za a kiyaye shi

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai kiyaye wanda ya dogara gare shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dayawa ne masu neman ganin fuskar mai mulki

Kalmar "fuska" wani magana ne ga mai mulki yana sauraron mutane yana gaya masa abin da suke so ya yi sannan kuma ya aikata shi. AT: "Mutane da yawa suna son mai mulkin nasu ya kula da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)