ha_tn/pro/29/23.md

347 B

wanda ke da ruhun saukin kai za a ba shi ɗaukaka

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "mutane za su ba da girmamawa ga mutumin da ke da tawali'u" ko kuma "mutumin da ke da tawali'u zai karɓi girmamawa daga mutane" ko "Yahweh zai sa mutane su girmama mutumin da yake da tawali'u" (Duba : rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)