ha_tn/pro/29/21.md

287 B

duk wanda ya shagwaɓa bawansa

"wanda ya bawa bawansa damar kauce wa aiki kuma wanda ya fi kyautatawa bawansa fiye da yadda yake mu'amala da sauran bayi"

mai hasala

Wannan karin magana yana nufin "mutumin da yake saurin yin fushi." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)